59 in Lagos 29 in FCT 14 in Kano 6 in Borno 4 in Katsina 3 in Ogun 1 in Rivers 1 in Bauchi As at 11:10 pm 21st April there are 782 confirmed cases of…
Gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano ya kori kwamishinan ayyuka da samar da ababen more rayuwa na jihar, Muazu Magaji, saboda farin ciki da rasuwar…
Babu Wurin Da Ya Kai Masallaci Albarka A Duniya, Kada Ku Hana Jama'a Zuwa Masallac, Sakon Sheikh Jingir, Ga Gwamnati Shugaban Majalisar malamai n…
INNA LILLAHI WA'INNA ILAHI RAJI'UN Shugaban Ma'aikatan Fadar Shugaban Kasa, Abba Kyari Ya Rasu Sakamakon Kamuwa Da Cutar Corona Virus San…
Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta tsagaita dokar hana fita da ta gindaya wa al'ummar jihar, inda ta ce a a yau Talata da gobe Laraba ana iya fita. …
Mutum 13 a Legas, Biyu a Edo, Biyu a Kano, Biyu a Ogun da kuma daya a Ondo.
CORONA VIRUS: Shugaba Buhari Ya Bada Umarnin A Ci Gaba Da Zaman Gida Na Tsawon Makonni Biyu A Jihohin Abuja, Lagos Da Ogun
Shugaban zai yi jawabi ne da misalin karfe 7:00 na yammacin yau Litinin a kafafun sadarwa na NTA da Rediyon tarayyar Nijeriya.
Wani sabon rikicin kabilanci da ya barke a jahar Taraba tsakanin kabilun Shomo da Jole dake karamar hukumar Lau ta jahar taraba, wanda ya yi sanadiyy…
YAU SHEKARA 13 DA KASHE SHIEK JA'AFAR MAHMOUD ADAM KANO An haifi marigayi Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam a garin Daura, ranar 12 ga watan Februa…
Gwamnatin jahar ta ce zata rufe wasu daga cikin kasuwannin da ke jahar tare da tsaurara hana shiga da fita a kan iyakokinta, bayan samun bullar cutar…
Gwamnatin Jihar Legas ta tabbatar da samun wasu mutum 11 da suka harbu da cutar Covid-19 a ranar Asabar 11 ga watan Afrilu, abin da ya kawo jumullar …
Shugaba Buhari zai dawo da 'yan Nijeriya mazauna kasar Chana. Ofishin jakadancin Nijeriya da ke birnin Beijing a kasar China, ne ya fitar da sana…
Idan dai jama'a basu mantaba jahar kaduna na daya daga cikin jahohin da suke famada annobar cutar corona virus wanda hakan yayi sanadin dakatar d…
Gwamnatin Najeriya ta ce ta yi wa fursunoni 2600 afuwa a wani mataki na hana cunkoso a wannan lokaci da kasar ke yaki da annobar coronavirus. Sai dai…
Gwamnatin Kaduna ta sanar cewa daga ranar Alhamis, 9 ga watan Afrilu, duk wani matafiyi a akasa ko a mota da ya gitto ta iyakar Kaduna, za a kama shi…
Shugaban Majalsar Dattawa da na Majalsar Tarayya, sun nuna rashin gamsuwa da rashin amincewa da tsarin da Ministar Ayyukan Agaji, Jinkai da Inganta R…
Rundunar 'yan sandan jihar Zamfara ta ce ta tarwatsa wani gidan da ake zargin na matsafa ne a garin Gusau inda ta samu wasu takardu dauke da sun…
Gwamnatin Tarayya ta yi wa dokar kasafin kudin 2020 kwaskwarima, ta yadda za ta fasa aiwatar da duk wasu dimbin ayyukan da ta Yi alkawarin yi, amma k…
Kira ga Gwamnatin Kaduna game da dakatar da sallar Juma'a Ya zama dole mu fito mu fadawa kanmu gaskiya, idan har gwamnati zata iya ba jama'a …
DOKAR HANA FITA DON CUTAR CORONA VIRUS Kimanin Mutane Biyar Sun Rasa Ransu A Yayin Artabu Tsakanin 'Yan Kasuwa Da Jami'an Tsaro A Yankin Tirk…
Tsohan shugaban hukumar Kula da asusun man fetur ta kasa wato (PTDF) kuma jigo a jam’iyyar adawa ta PDP a jihar Katsina, Injiniya Muttaqa Rabe Darma …
Babu Wanda Nake Tsoro A Duniya Sama Da Allah, Cewar Babagana Zulum “Na gwammace na sadaukar da rayuwata wurin taimakon talaka akan na bar yalaka ya m…
CORONA VIRUS: Buhari Ya Amince Da Cire Dala Miliyan 150 Daga Asusun Nijeriya Na Musamman Don Yakar Coronavirus Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya amin…
Coronavirus: Gwamnatin Kaduna ta gargadi mazauna jihar. Gwamnatin jihar Kaduna da ke Najeriya ta gargadi mazauna jihar cewa za ta hana su damar fita …
Babu Wadda Nake tsoro a Duniya sai Allah ~ Gwamna Zulum....... “Na Gwammaci na Sadaukar da Rayuwata wurin taimakon talaka akan Na bar Talaka ya mutu …
Gwamnatin Najeriya na shirin kirkirar wata gidauniya ta kudi naira biliyan 500 domin inganta sashen lafiya a kasar a yakin da take yi da annobar cuta…
Social Plugin