“Na Gwammaci na Sadaukar da Rayuwata wurin taimakon talaka akan Na bar Talaka ya mutu cikin wahala.
An haifeni a gidan Talauci, Nayi Tallen itace, Nayi Karen Mota sannan daga Baya nazama Farfesa.
Saboda haka Babu abunda nake Tsoro kaman Allah ya tuhumeni da cin Amanar talakawan jahar Borno” ~ Cewar Gwamnan Jahar Borno Babagana Umar Zulum.
0 Comments