Gwamnatin jihar Kaduna ta ce ta tsagaita dokar hana fita da ta gindaya wa al'ummar jihar, inda ta ce a a yau Talata da gobe Laraba ana iya fita.
Ta ce daga yau Talata, al'ummar jihar na iya fita domin sayayya sannan za a bude kasuwa da shaguna ga masu sayar da kayan abinci da magunguna daga karfe 8 na safe zuwa 6 na yamma.
0 Comments