“Na gwammace na sadaukar da rayuwata wurin taimakon talaka akan na bar yalaka ya mutu cikin wahala.
An haife ni a gidan Talauci, na yi tallan itace, na yi yaron mota sannan daga Baya na zamo Farfesa.
Saboda haka babu abunda nake tsoro kamar Allah zai iya tuhuma ta idan na ci amanar talakawan jihar Borno.
0 Comments