Subscribe Us

header ads

Shugaba Buhari Zai Yi Wa 'Yan Nijeriya Bayani A Kafafun Yada Labarai Kan Inda Aka Kwana Game Da Annobar Corona Virus




Shugaban zai yi jawabi ne da misalin karfe 7:00 na yammacin yau Litinin a kafafun sadarwa na NTA da Rediyon tarayyar Nijeriya.

Post a Comment

0 Comments