Subscribe Us

header ads

Al'ummar Karamar Hukumar Giwa Dake Jihar Kaduna Akan Hanyar Su Ta Zuwa Garin M/Maska Ta Jihar Katsina Domin Halartar Sallar Juma'ah




Idan dai jama'a basu mantaba jahar kaduna na daya daga cikin jahohin da suke famada annobar cutar corona virus wanda hakan yayi sanadin dakatar da yin sallahr ta Juma'a.

Wanda a wannan dalilin Jama'ar karamar hukumar ta giwa sukayita dafifi zuwa garin Marabar Maskan dake jihar katsina domin samun halartar sallahr ta Juma'ah.

Post a Comment

2 Comments

  1. Wannan ba mutanen karamar hukumar Giwa bane,mutanen cikin Kaduna ne ke zuwa wasu garuruwa a cikin jihad platue

    ReplyDelete