Idan dai jama'a basu mantaba jahar kaduna na daya daga cikin jahohin da suke famada annobar cutar corona virus wanda hakan yayi sanadin dakatar da yin sallahr ta Juma'a.
Wanda a wannan dalilin Jama'ar karamar hukumar ta giwa sukayita dafifi zuwa garin Marabar Maskan dake jihar katsina domin samun halartar sallahr ta Juma'ah.
2 Comments
Wannan ba mutanen karamar hukumar Giwa bane,mutanen cikin Kaduna ne ke zuwa wasu garuruwa a cikin jihad platue
ReplyDeleteOk. Na Gode Da Gyara.
Delete